Sunday 25 February 2018

YADDA AKE TURA KUDI A LAYIN 9MOBILE/ETISALAT

Ana transfer a wannan layin kai tsaye batare da kayi register akansa ba, wato register na tranfer, duk wanda yake transfer da MTN yasan cewa baya tura kudi da kalmar sirri gama gari, wacce layin yake fitowa da ita "PIN" dole shi yana bukatar ka canza, wanda shi 9mobile bashi da wannan tsarin shi "0000" su ne "Default PIN"  dinsa, kuma da su kana iya tura kudi zuwa wani layin kai tsaye. Domin transfer danna
*223*PSC*AMOUNT ­*Lambar wanda zaka turawa#. 

Default Etisalat/9mobile transfer code's 0000

Domin canza password dinka na tura kudi a layin 9mobile saika danna
*247*0000*newcode*comfirm
new#.