Saturday 11 March 2023

YADDA ZAKA BUDE OPAY

Idan kana buƙatar buɗe asusun ajiya na OPAY ka latsa Latsa nan 

ABUBUWAN DA AKE BUƘATA YAYIN BUƊE OPAY
* Lambar Waya wacce take aiki
* Ɗaya daga cikin waɗannan
Katin ɗan ƙasa (NIN)
Katin zaɓe (Voter Card)
Katin shaidar tuƙi (Driver Lisence)
Lambar wayarka wacce kaine kayi rijista
Ko wani kati wanda zai tabbatar da adireshinka

0 comments: