Sunday 28 January 2018

YADDA ZAKA SAMU TSARIKA NA LAYIN DA KAKE AMFANI DASHI



Idan layinka MTN NG ne saika *123# wani tsari na MTN zaka same shi, saika zabi yadda kake bukata.



9mobile/etisalat


Idan layinka 9mobile ne, saika latsa nan *200# samu duk tsarin da yake karkashin 9mobile/etisalat.



AIRTEL NG


Idan layinka Airtel ne saika latsa *141# zaka samu duk wani tsari na airtel a wannan lambobin

0 comments: