Sunday 25 February 2018

KULLE KUDIN CIKIN LAYIN WAYA

 LOCK CREDIT

wannan tsarin shine na kulle kudin cikin waya yayinda baka son wani yayi
amfani dashi, domin kulle kudin cikin layinka danna **03*330*PSC#. 
Ka tabbata kana da PIN na layinka,  ko kuma ka kirkiri PSC (Personal Security Code) na Called Barred. Idan baka da PIN bazai rufu ba. 

 ­UNLOCK CREDIT

Domin bude kudin layinka bayan ka kulle,  saika danna
**03*PSC#.


Lambobin PSC dinka lallai guda 4 ne, wani wanda layi yake zuwa dashi shi ne "0000", ko "1111".

6 comments:

Almusteeytagago said...

Nice blog you can check mine @ atagago.blogspot.com

Adamu Abdullahi said...

Malam Mustapha Allah ya taimaka, muna godiya

Muhammedbnd.blogesport said...

Enter your comment... Mungode

Unknown said...

Masha Allah malam Muhammad Umar

Izziddin Adam said...

Shukran masha allah

Muh'd Bashiru kabiru said...

Masha ALLAH mudai babu abinda zamuce sai godiya da sa al'barka