CALL FORWARDING:
Shine kirada ake juya
shi zuwa wata wayan, yayin da taka bata da caji amma kafin ta dauke, ko kuma
lokacin da baka son daga kira, da dai sauransu.
|
||||||
UNCONDITIONAL FORWARDING:
Shine
kiran da ake juyawa zuwa wata wayan yayin da baka son ansa kira. Activate *21*valid
Number#.
To
cancel dial ##21#.
|
STOP INTERNATIONAL CALL:-
Zaka iya dakatar da kiran kasashen waje akan
layinka ta yadda bazai kira kasa wajeba to activate **33*0000#to cancel
|
WHEN YOU DO NOT ACCEPT A CALL:
Wannan shine yayin da baka so ka amsa kira,
Activate dial **61*valid number#. Cancel dial ##61#.
|
||||
WHEN YOUR LINE IS BUSY:
Wannan
shine kiran da yake ko mawa wayan wani a yayin da aka kira ka kai kuma
lokacin kana amfani da wayan ko ka kira, kowani ya kira ka shikuma kira na
biyun saiya tafi wayan wanda kasa lambarsa.
Activate
dial **67*valid
number#, to
Cancel dial ##67#.
|
WHEN YOUR LINE IS NOT REACHABLE:
Wannan shine kiran da yake komawa wayan wani lokacin da taka ba caji
ko kuma tana kashe to wannan kira zai tafi ga wanda kake so, Activate dial **62*valid
number#,to Cancel dial ##62#.
|
HIDE NUMBER:
Idan kana son ka kira wani kuma baka son yaga lambarka wato ka boye
lamba dial #31#
sannan lambarwanda ka ke son bugawa ba suna kolamba misali: #31#08188000022
oksaika kira inta shiga bazaiga lambarka ba.
|
||||
SOME BODY PAY IF HE FLASH YOU:-
Wannan
wani tsari ne da aka kirkire shi dammasu takurawa mutane da flashing. Wanda
idan mutum yana yawan yima flashin kai kuma baka so kuma kai masa gargadi bai
daina ba to saika sa lambar sa da zarar yayi flashin nan take kudinsa zai
kare ko nawa ne, to
Activate
**21*171Lambar flasher#.
Misali:**21*17108188764577#
shikenan da zarar ya bugo kudinsa zai kare.
To
Cancel ##21#....
|
CALL WAITING:
Wannan shine kiran hadama wato kana magana da
wanikuma sannan wani ma ya kara bugo maka kuma ta shiga batare da cewa Number
Busy ba, Activate dial *43# dial #43# to Cancel
|
|||||
Wannan tsarin yana aiki akan layin waya na Nigeria, kowacce irirn
waya tana da wannan salon acikin setin kira. Na wayarka, amma babu tsarin
kulle kudi aciki, ko kiran waje. Idan ka gwada wannan bai yi ba kayi amfani
dana cikin wayarka zaiyi.
|
Monday, 12 February 2018
Related Posts:
YADDA AKE SETA MTN NG A BROWSING Idan kana amfani da layin MTN sannan kuma kana son dora shi akan… Read More
YADDA ZAKA SAMU TSARIKA NA LAYIN DA KAKE AMFANI DASHI Idan layinka MTN NG ne saika *123# wani tsari na MTN za… Read More
SALON KARBAR KIRA CALL FORWARDING: Shine kirada ake juya shi zuwa wata way… Read More
YADDA ZAKA YI AMFANI DA KOWANNE LAYI, AKAN MODEM DAYA, BA TARE DA UNLOCK BA. Kasan cewar masu amfani da computer, sukan yi amfani da layi daya k… Read More
1 comments:
Salon Karbar Kira - Duniyar Waya >>>>> Download Now
>>>>> Download Full
Salon Karbar Kira - Duniyar Waya >>>>> Download LINK
>>>>> Download Now
Salon Karbar Kira - Duniyar Waya >>>>> Download Full
>>>>> Download LINK
Post a Comment