9MOBILE/ETISALAT
VIP CALLER.
Wani
tsarin kirane dake hana wani ya kiraka ko kuma ya kasance shine mai kiranka
kadai wanda idan kasa lambar wani to koya kiraka bazata shiga ba. Ko kuma
tasa ce kawai mai shiga
VIP
CALLER yakasu kashi biyu.
|
|
1.
VIP CALLER (BLACK LIST)
Wannan shine wanda idan an kiraka
matukar kasa lambar mutum to
baza ta shigo ba.
|
v Activate *257*1# ko kuma ka kira 257 & press 1.
v To Cancel *257*2# ko kuma ka kira 257 & press 2.
v To add to Black list*257*3*Number#. Or call 257 & press 3.
v To remove Black list number dial *257*4*lambar# or
call 257 & press 4.
v To query Black list*257*5*lamb# or call 257 &
press 5...
|
2. VIP CALLER (WHITE LIST)
Wannan shine kiran da idan kasa lambar
wani to shi kadaine zai kiraka,
v To
add to White list*256*3*lambar# or call 256 & press 3.
Γ To
remove White list No*256*4*lambar# or call 256 & press 4.
ΓΌ To
query White list*256*5*lambar# or call 256 & press 5...
|
|
0 comments:
Post a Comment