Saturday 24 February 2018

CHANZA PASSWORD DINKA NA FACEBOOK

Idan kana bukatar canza password dinka na facebook, saboda wani dalili naka, saika bi wadannan matakan
1. Ya danganta da yanayin browser dinka wacce kake amfani da ita, ko OS dinka,
Ga wasu saika shiga facebook  dinka saika latsa wannan
alamar dake saman allon wayarka.
2.  Saika latsa Settings > Account Settings > Security and Login > Change Password. wannan akowacce irin browser akwai wadannan matakan.
3. Ka shigar da mabudin sirrinka wanda kake amfani da shi, sannan ka shigar da sabon password din naka, (current and new password)  saika latsa Save Changes. 

0 comments: