Sunday 28 January 2018

YADDA ZAKA CIRE KANKA DAGA TAG DA AKAYI DA KAI A FACEBOOK


Idan kana bukatar cire tag na kanka da wani yayi post na hoto ko rubutu, saika latsa hoton kaje can kasa saika sake latsa remove tag.

Amma ka sani idan ka cire kanka daga tag wannan hoto zaici gaba da bayyana awasu profile din, sannan idan kayi search dinsa zaka ganshi, idan ka bude profile na wanda yayi tag zaka ganshi, kawai dai yabar damunka, sannan idan wasu daga abokanka sukayi comment zaka iya ganinsa.

0 comments: