Wani gaye ne dan karfin hali, ya kunzige ya sayi waya mai tsada, aranar daya siyeta, ya tama zai buga birni da ita, can yana zaune sai turoso (toilet) ya matseshi, nan take ya nufi gidan wanka, shigarsa ke da wuya zai tsugunna, sai wayar tana gaban aljihunsa, ta taho, nan ta bigi bakin masai din gidan wanka, waya ta fada cikin masai, batir din shima ya bita, saiya rage murfin wayar ne ya fadi can gefe, gogan nan take turoso ya fece, me kake ganin ya kamata yayi da murfin wayar daya rage masa?
Sunday, 18 February 2018
Related Posts:
DAN DUBA A COMPUTER Wani sabon Malamin duba ne na zamani, mai duba har hanji amma yana β¦ Read More
SAURA MIRFIN WAYAR Wani gaye ne dan karfin hali, ya kunzige ya sayi waya mai tsada, ar⦠Read More
KIRAN WAYA NE Wani saurayi ne dan kwalisa awurin mata, amma ya kware wajen ci⦠Read More
YA ZACI WAYARSA SABULUCE Akwai wani mutum yaje gidan wanka zaiyi wankin kayansa, dama y⦠Read More
0 comments:
Post a Comment