Sunday 18 February 2018

YADDA ZAKAYI VERIFY NA LAMBARKA A WHATSAPP

Idan kana bukatar fara amfani da whatsapp dole kana bukatar shigar da lambar wayarka da sauran baya nai, su kuma alhakin sanin tabbacin kaine zaka mu'amalance su,  dole suna bukatar su sani, yadda zasu sani shi ne zasu baka wasu lambobi guda shida ka shigar idan tabbas lambar daka basu taka ce, kuma layin yana aiki a wurinka.
Dole layin da zakayi amfani dashi a whatsapp lallai ya zama yana aiki koda iya ka gama rijista ne.
2. Dole shi wannan layin ya kasance yana kusa da kai domin karbar sakon lambobi ko kiran waya daga kamfanin na whatsapp.
3. Duk wani application da zai hana kira ko sako shigowa wayarka, to ka dakatar dashi, (Disable un-blocking calls app) 

YADDA ZAKAYI VERIFY
Bayan ka sauko da Whatsapp akan wayarkaAllo na farko da zasu baka shi ne wannan kana budeshi
saika l atsa     AGREE AND CONTINUE    
1. Ka zabi kasarka (Country), Idan ka zabi kasarka zasu baka lambar kiran kasa-da-kasa, amma ta kasarka,  wacce zaka sa lambar wayarka abayanta lambar kiran kasa ta Nigeria ita ce +234lambar wayarka (Country code) 
zasu baka lambar sadarwa ta kasarka
2. Ka shigar da lambar wayarka,
  ba bukatar ka shigar da 0 afarkon lambarka.  Amma koda kasa bazaiki yi ba, amma karka sa zero yafi.

3. Saika latsa    Next     domin samun sakon code daga kamfanin whatsapp.
4. Saika shigar da lambobin da suka baka,  domin fara tattaunawa.



BAKA SAMU CODE DINKA NA COMFIRM BA? 
*. Idan baka samu code dinka na verify ba,  saika jira tsawon wani lokaci,  kamar zuwa minti 10.
*. Ana iya dakatar maka karbar sako na dan wani lokaci,
3. Idan ka bukaci su turo maka Code na Verify,  amma basu turo maka ba,  saika jira lokacin da suka dauka ya cika (code SMS timer) saika latsa Call me.,  amma ka tabbata layin wayarka yana kusa,  domin idan ka latsa Call me to kiranka zasu yi,  saika daga ka saurari lambobin da zasu fada maka,  saika shigar da su awurin da suka baka.

DUKA MATSALAR VERIFY BATA SARRAFUBA
Idan matsalarka ta bukatar verify,  bai yi ba, saika bi wadannan matakan
1.Ka kashe wayar taka tsawon dakika 30, saika sake kunnata, sannan ka jarraba wannan matsala.
2.Kana iya goge Whatsapp dinka sannan ka sake dauko wani domin magance wannan matsala.
3.Idan duk da haka bai baka damar verify ba,  saika tura sako daga lambarka zuwa lambar wani na kusa da kai domin tabbatar da ingancin hanyar sakonka na waya zai iya zuwa ko bazai zoba.

2 comments:

Hausa novels said...

Asslm

Dan Allah tambaya Na anan shine Zaka Iya canza lambar WhatsApp Dinka Takoma ta wata kasa

Anonymous said...

Yadda Zakayi Verify Na Lambarka A Whatsapp - Duniyar Waya >>>>> Download Now

>>>>> Download Full

Yadda Zakayi Verify Na Lambarka A Whatsapp - Duniyar Waya >>>>> Download LINK

>>>>> Download Now

Yadda Zakayi Verify Na Lambarka A Whatsapp - Duniyar Waya >>>>> Download Full

>>>>> Download LINK