Thursday 15 February 2018

TAKAITA FACEBOOK TAG

Tag a dandalin sada zumunta na facebook na ciwa wasu tuwo a kwarya, ta yadda wani zaiyi tag dinka akan abinda bai dace ba, kai kuma baka so.

Ga takaitaccen bayani akan yadda zaka tsara tag dinka,  wato duk wanda yayi ma tag,  saika amince sannan zaka fara karbar sakon post din koma na waye.

wato dole duk wani tag da za'ayi maka saika amince sannan zaka karbi sakonsa.
Domin samun saukin tag dinka saika ziyarci facebook dinka. 

Sannan kaje Settings & Privacy
Saika zabi Timeline & Tagging

Idan ya bude zakaga yana "Off" saika maida shi "On"

0 comments: