Sunday 18 February 2018

YADDA ZAKA YI AMFANI DA KOWANNE LAYI, AKAN MODEM DAYA, BA TARE DA UNLOCK BA.

Kasan cewar masu amfani da computer, sukan yi amfani da layi daya kacal akan modem dinsu, amma kuma suna bukatar canza layi, suna tunanin sai sunyi unlock sannan hakan zata kasance ya dauki wani layi, to wannan hanya ce da zata baka damar amfani da modem daya akan layikanka na waya batare da kayi mata unlock ba hanya mafi sauki, da zaka yi aiki na yadda zaka meda modem dinka ta dauki ko wanne layi akanta ba tare da unlock ba, ya na da kyau ka mallaki Nokia PC suite akan computer ka sannan wannan bayani zai zama mai amfani a gareka sannan ka bi wadannan hanyoyin


YADDA AKE SA WANI LAYIN AKAN MODEM BATARE DA UNLOCK BA.

¤. Da facko ka tabbatar ka sauko da Nokia PC Suite akan Kwamfutar ka ta hanyar aziyartar shafinsu ko kuma yin amfani da google search domin nemo shi akan PC dinka.
¤. Kasa ko wanne irin layi akan PC naka wacce bakai mata unlock din ba, sannan ka jona shi da kwamfutar ka.
¤. Kana sawa software na modem naka zai garga deka da cewa INVALID SIM CARD kawai kayi banza da shi, ka wuce karka damu ka rufe modem Software naka ka kulle shi kawai.
¤. Bayan ka kulle modem software naka saika je ka bude Nokia PC Suite wanda ka sauko da shi kan PC taka.
¤. Bayan ka bude Nokia PC Suite saika latsa ''File'' ka zabi ''Connetion to the Internet'' sannan ka latsa spanner Icon dan tabbatar da setin sa, wato seta layin da kasa akai.
¤. Saika zabi modem naka daga jerin abubuwan da aka jero maka, sannan kasa seti na layin da kasa kamar yadda kake seta waya, wato kasa ''Access Point Name (APN)'' na sunan layin da kasa akai dan yin seti 

1 comments:

Anonymous said...

আমি মোঃরকি ইসলাম । পেশায় একজন প্রবাসি। বর্তমানে মালেশিয়ায় বসবাস করছি। ব্লগ পড়তে ও আর্টিকেল লিখতে পছন্দ করি
sad dp
Sad status in hindi
LOVE QUOTES IN HINDI
what is love?
font copy and paste
অনলাইন কাজ