Irin wannan matsala ta Invalid IMEI tana faruwa a wayoyin mu, bayan munyi musu (factory reset) ko wani abu daban kamar rooting, watama haka kawai take tsintar kanta a haka, ta yadda idan wayarka tana dauke da matsalar Invalid IMEI, to bazata yi kira ba, kuma idan aka kiraka ba za'a sameka ba, bazatayi browse ba, amma zaka ganta da service akanta, amma hanyar da network zai tantance wayarka kafin ya fara aiki akanta babu. a wannan darasin zamu bada yadda zaka gyara wannan matsala, da kanka ba tare da kaje wurin masu harkar gyara ba.
1. Ka sauko da MTK Engineering Modedaga playstore.
2. Ka saukar dashi kan wayarka, bayan yayi (Installed)
3. Bayan ka budeshi wato Mobile MTK Engineering Mode saika latsa>
iii. Saika latsa CDS Information >
iv. Saika latsa Radio Information >
5. Anan tunda Phone 2 ka zaba saika latsa lambobin na biyu wato AT+EGMR=1,10,"" tsakanin wadannan alama ake bukatar ka shigar da IMEI wato
NG Bayan ka gama shigar da IMEI saika latsa Send Command.
indai yayi zai nuna ma msent Command.
NG Bayan ka gama shigar da IMEI saika latsa Send Command.
indai yayi zai nuna ma msent Command.
Haka zakayi da na Phone 1, bambancin PIN din farko ne kawai.
Amma ka sani canza irin wadannan lambobi na IMEI doka ne, musamman a wasu kasa shen, kuma yana iya zama bara zana wajen shigar da na wani cikin wayarka, idan kana bukatar dawo da naka, amma kuma baka da shi a rubuce saika dauko, BB IMEI GENERATOR
Kasani:-Canza IMEI awasu kasashen doka ne, Duniyar Waya batayi wannan darasi domin ta baka dama ka karya dokar kasarka ba. kaucewa yadda muka tsara zaka iya jefa wayarka cikin wani hali, domin shi wannan application na MTK yana dauke da duka Settings na wayar hannu. Sannan ka tabbatar ka tana di IMEI dinka lambobi ne guda 15, mafi yawa daga 35 suke farawa. Ka danna *#06# domin ganin shin aikin da kayi yayi, ko kuma wayarka tana da IMEI ko kuma ya fita shima saika danna *#06#.
domin neman karin bayani.
1 comments:
Oga wannan mtk engineering bayayi version 8
Post a Comment